Uncategorized
Shin Za’a Iya Samun Mai Halin Baba Dan Audu Kuwa? – Labarai.com.ng
Tuni dai aka fara tafka muhawara a shafukan sada zumunta.
Malam Aminu Saira wanda shine daractan shirin mai dogon zango Shima ya wallafa a shafinsa yana cewa wata kalma za’a iya fada akan Baba Dan Audu.
Shin kuma me zaku iya fada akan jarumi Rabi’u Rikadawan?
Www.labarai.com.ng