Labaran Kannywood

Shin kunsan Soyayyar data faru tsakanin Ali jita da kuma Fati Niger?

Fitattun mawakan biyu an rawaito cewa sun sha fama da dafin so a shekarun baya,sai kwatsam aka gano su a wani fefen bidiyo mai dakiku kadan suna tunawa da kalar Soyayyar da suka sha fama da ita a lokacin daya shude.

Daman ba wannan ne karon farko da aka taba samun irin wannan al’amarin ba.

Zaku iya kallon guntun bidiyon da suka saki a shafin nan na sada zumunta na TikTok wanda yabar baya da kura.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!