Labaran Kannywood
Shin Auren Hadiza Gabon akayi da Anas Magu?

Wani fefen bidiyo daya karade shafukan sada zumunta na Tiktok da kuma Instagram na fitacciyar jarumar Kannywood dinnan Hadiza Gabon da kuma jarumin Tiktok kuma jarumi a Kannywood Anas Magu wanda akewa lakabi da Anas Magu Phone Store ya jawo cece kuce.

Mutane da fari sun dauka Aure sukayi,sai dai daga bisani majiyar mu ta samo mana bayanin cewa suna kan daukar wani shiri ne wanda ake tunanin Talla ce.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!