LABARINALABARINA SEASON 3
Shigar kananun Kayan Nafisa Abudullahi Sun Jawo Kace Nace A Wajen Masoyanta

Shigar da fitacciyar jarumar Kannywood Nafisa Abudullahi tayi ta bar baya da kura domin kuwa masoyan ta basuji dadin ganin ta a hakan ba,ko dan yanzu ko ina kaje labarin ta akeyi ne shiyasa baza suyi shiru ba.
Ba tare da bata lokaci mun samo muku wani gajeran bidiyon nata,zaku iya kalla a kasan nan 👇👇👇