Muammar Gaddafi
Shekara Goma Cif Da Kashe Mu’ammar Gaddafi Tsohon Shugaban Libya – Labarai.com.ng
Shekara goma kenan tun bayan da ƴan tawaye suka kashe tsohon Shugaban Libya Muammar Gaddafi yayin juyin juya halin da aka yi a ƙasar a 2011. Mutane kaɗan a cikin Libya da wasu da ke wajenta sun yi hasashen irin rikici da yaƙin da ƙasar za ta shiga idan Gaddafi ya bar mulkin ƙasar,Allah yayi masa rahama Amin.
Www.labarai.com.ng