Labaran Kannywood
Sheikh Adam Abdallah Ya Ragargaje Nafisa Wadda Ta Zagi Mahaifiyar Daurawa

Fitaccen Malamin addinin nan da ake yawo da Bidiyon shi a yan kwanakin nan ya fito ya mayar da martani ga wannan jarumar mai suna Nafisa Ishak bayan ta zagi Mahaifiyar Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa akan batun da yayi akan gaban mace.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇👇👇