Uncategorized

Shehi Mai Tajul Izzi – Kasidar Tafiyar Ruhi (Wakokin Shehi 2022)

Shehi Mai Tajul Izzi yana daya daga cikin manyan sha’irai wadanda ake ji dasu a jihar Kano harma da Najeriya baki daya.

Matashin mawakin yayi shura ne da wakar sa mai suna “Assalamu Alaika”,daga nan kuma “Zahra Mama” da kuma “Tafiyar Ruhi” a inda daga karshe kuma ya saki “Tunda Ga Abdaihi”.

Sai dai mutane da dama suna sukar matashin sha’irin akan rashin sakin kasidar shi mai suna ‘Annabi Ne Sutura’ yabon Annabin da duk wani masoyin Annabi Muhammadu S.A.W yake son yaga fitaccen mawakin ya saki.

Zaku iya kallon cikakkiyar wakar anan kasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!