Uncategorized

“Shegiya Karuwa “Yar Madigo” Yadda Aka Kwancewa Hadiza Gabon Zani A Kasuwa Kenan Bayan Dawowar Twitter A Najeriya

Wani fusataccen matashin daya zazzagi fitacciyar jarumar Kannywood Hadiza Aliyu Gabon wadda akafi sani da suna Hadiza Gabon.

  • Matashin ya kira jarumar da wasu munanan kalamai wanda ta kai ta kawo ya kira ta da karuwa kuma “Yar madigo.
  • Tuni dai jarumar batayi kasa a gwiwa ba,Bata rama zagin da yayi mata ba, face ma addu’a tayi mishi na Allah ya bashi abunda yake so.

Ba tare da bata lokaci ba zamu sanya muku bidiyon wannan kasarsabar a kasan rubutun nan.

Ga bidiyon dai kamar haka kada ku manta kuci gaba da kasancewa damu a koda yaushe.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!