Labaran Kannywood

Shagalin Bikin Sunan “Yar Adam A Zango Ya Bawa Duniya Mamaki – Labarai.com.ng

 Barkan mu da wannan lokacin,a jiya ne wannan fasihin kuma kwararre a masana’antar Kannywood Adam A. Zango aka gudanar da bikin sunan”yarsa mace wadda matar daya aura mai suna Safiya ta haifa masa.

Jarumin yayi wani gwaninta a inda ya sakawa yarinyar sunan Mahaifiyarsa wato Furera,haka zalika yayi mata sunan da za’ayi mata lakabi dashi wato Diana ko kuma Princess Dianna.

Mutane da dama sun soki jarumin da yin amfani da sunan ganin cewa sun bayyana wata Jaruma a cikin Shirin fim din Farin Wata Sha Kallo da sunan.

Shin mene fatan ku ga jarumin?

Muna mika sakon Allah ya raya ga jarumin harma da abokan sana’arsa.

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!