Labaran Kannywood

Shagalin Bikin Abubakar Bashir Mai Shadda Da Hassana Muhammad Ya Girgiza Kannywood

Bikin fitaccen mai shirya finafinan nan na Hausa Abubakar Bashir Mai Shadda tare da Hassana Muhammad ya bawa duniya mamaki duba da irin karar da abokan sana’ar sa sukayi masa,domin taron ya sami halartar Jarumai maza da mata iri daban daban.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon a nan kasa domin ganewa idon ku.

https://youtu.be/okMAmdknvYM

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!