Labarai/Addini

Sau 46 Ana Barazanar Za’a Kashe Ni,Kunga Alamar Tsoro Tare Dani? ~ Pantami

Fitaccen Malamin addinin nan kuma Minister mai ci a yanzu Dr Isah Ali Ibrahim Pantami ya bayyana wasu abubuwa game da rayuwar shi wanda duk wani mai imani ya kamata ace ya saurara.

A cikin bidiyon malamin ya bayyana cewa ansha bashi damar ya zauna a wasu kasashe na duniya amma yaki saboda yana son yaga Najeriya ta gyraru,haka zalika tun bayan shigar office ake yi masa barazanar kisa musamman ma akan batun NIN.

Haka dai Malamin yaci gaba da bayyana sauran bayanin cikin rashin tsoro ko gezau bayayi.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇

Allah yasa mudace Amin.

https://youtu.be/EDYAdo_xPPA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!