Aure
Sarkin Daura ya angwance da tsaleliyar budurwa ƴar shekara 18 a ranar Asabar.
Rahotanni sun tabbatar da cewa Sarkin na Daura ya angwance ne ranar Asabar da tsaleliyar amayarsa a wani biki da ya shammaci Jama’a.
Www.labarai.com.ng