Labaran Kannywood

Sani Garba SK Yayi Wata Magana Data Girgiza Kannywood Akan Mutuwar Shi

Fitaccen dan wasan Hausar nan Sani Garba wanda wasu sukafi sani da Sani SK ya fito ya bayyanawa duniya cewa yana raye bai mutu ba.

Jarumin ya sami damar fadin hakan ne a wata hira da akayi dashi a safiyar yau dinnan.
Mutane da dama na sukar jaruman Kannywood absa rashin temakon Jarumin tun da fari.
Allah ya bashi lafiya ya kuma tashi kafadun shi.
Zaku iya kallon cikakkiyar hirar da akayi da SK din ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!