Labaran Kannywood
Sani Garba SK Bai Mutu Ba,Gaskiya Ta Bayyana – Labarai.com.ng
Shahararren dan fim din Kannywood wanda aka yi yayin shi a shekarun baya Sani Garba SK.
Tuni dai mutane a shafukan sada zumunta suke ta yada Labarin mutuwar jarumin Alhalin yana raye sai dai yana fama da matsananciyar rashin lafiya.
Yanzu haka jarumin yana cikin koshin lafiya ba kamar yadda yake a baya ba.
Zaku iya kallon cikakken bayanin ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇
Www.labarai.com.ng