Sanda Season 2 Episode 1
Sanda Season 2 Episode 1 Full Video
Hotuna kenan daga wajen daukar Katafaren shirin nan mai dogon zango na SANDA.
Mutane da dama basu ji dadin abunda ya faru a karshen zango na daya ba na rashin sanarwar da wuri.
Jaruman cikin shirin sun hada da Daddy Hikima wato Abale da kuma Amina wadda akafi sani da Amira Sanda.
Ya kukaga hotunan kuwa?
Www.labarai.com.ng