Labaran Kannywood

Sakin Bidiyon Jaruma Aisha Humaira Ya Bar Baya Da Kura – Labarai.com.ng

Ana ta Cece kuce akan sakin bidiyon fitacciyar jarumar Kannywood Aisha Humaira.
Aisha Humaira tana daya daga cikin jaruman Kannywood wanda Allah ya daukakesu cikin kankanin lokaci, jarumar yanzu haka tayi shura ne a wannan shirin mai dogon zango na jarumi Tijjani Abudullahi Asase wato A Duniya wanda yanzu haka yana daya daga cikin manyan finafinan da ake ji dasu a wannan Zamanin a masana’antar Kannywood.
Bullar bidiyon jarumar ya bar baya baya da kura a yayin da jarumar ta bayyana tana yin bidiyon kai tsaye wato Live Video a turance.
Wasu masoyan jarumar suna ganin bai kamata jarumar tayi abunda ta aikata ba a cikin shirin bidiyo din kai tsaye din ba.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!