Saina Ci Gutsun Uwar Hadiza Gabon – Auwal Isah West
Rigimar Hadiza Gabon Da Auwal Isa West – Labarai.com.ng
Wata Rigima ta barke Tsakanin shahararriyar “Yar wasan Hausar nan Hadiza Gabon da Kuma matashin jarumi Auwal Isah West.
Rigimar ta samo asali ne yayin da jarumar Kannywood din Hadiza Aliyu Gabon ta wallafa a shafin ta na Instagram tana shagube ko kuma muce habaici, Wanda hakan ya Sami asali ne daga wallafawa hotunan da jarumi Ali Nuhu da Adam A Zango Sukayi a shafukan nasu.
Kamar yadda kuka sani ba’a jima da kammala wannan Shirin na BBNaija 2021 ba,Jarumin Daya lashe gasar wato Whitemoney ya ziyarci Jihar Kano bisa yin wata liyafa da kamfanin DSTV suka shirya musu tare da wasu fitattun.
jaruma Hadiza Gabon tayi shagube ne yayin data ga Jarumin Whitemoney baiyi reposting din hotunan nasu ba Kuma bai saka a story dinshi ba na Instagram,shine jarumar take cewa shiyasa suke daukarmu “Yan Arewa Babu daraja saboda bamu mutunta kanmu ba.
Jaruma Hadiza Aliyu Gabon |
Bayan jarumi Auwal Isah West ya fito ya zazzagi Hadiza Gabon ita Kuma a take ta wallafa wani bidiyo dayake dauke da habaici tana fadin cewa ” A Dake Ba Zamu Daku Ba, A Mare Bazamu Maru Ba”.
zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇