Labaran Kannywood

Saida Naziru Sarkin Waka Ya Ciremun Wani Abu A Jikina Sannan Ya Bani Miliyan Daya

Fitacciyar jarumar nan ta Kannywood kuma tsohuwa a cikin masana’antar wadda a kwanakin baya aka dinga cece kuce akai bayan tayi wani furuci akan mawaki kuma jarumi Naziru Sarkin Waka.

Jarumar ta bayyana cewa ya kamata jama’a su dinga ragewa mutane kebura domin su dinga samun lidifi ko sun samu su dena aikata wasu abubuwan da basu dace ba.

Zaku iya kallon cikakkiyar hirar da BBC Hausa sukayi da jarumar anan kasa 👇👇👇

https://youtu.be/_MlTYExxILU

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!