Labarai
Saida Muka Nemi Tagwaye Har Shida Kafin Mu Sami Tagwayen Da Zamu Aura ~ Tagwayen Da Zasu Auri Tagwaye
Tagwayen Asali shahararrun mawakan da zasu shiga daga ciki da”Yan uwan su Tagwaye,Hassana da Hussaina.
Tagwayen guda biyu sun bayyanawa kafar yada labarai ta VOA Hausa cewa sai da suka sha wahala kafin su Sami irinsu Tagwayen da suka dace dasu.
Tagwayen da zasu auri Tagwaye |
Daman tun bayan bayyanar hotunan su na kafin aure wato pre-wedding pictures abun ya bawa duniya mamaki domin ba’a fiya samun irin hakan ba.
Zaku iya kallon cikakkiyar hirar da akayi dadu ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇
Www.labarai.com.ng