Kannywood News
Sai Da Dai Aka Saki Bidiyon Teema Makamashi,Kalli Fa Abun…
Bayan gama rigima tsakanin jaruman uku Teema Makamashi,Sadiya Haruna da kuma Muneerat Abdulsalam daga karshe dai an bayyana bidiyon da aka dinga rigima akan shi din.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇👇👇👇
https://youtu.be/dr1vSuR0SXc