Labaran Kannywood

Safara’u Kwana Casa’in ta girgiza Kannywood da sabon wasan Sallar da tayi,kalli irin mutanan da akaje kallo

Tsohuwar Jaruma a shirin nan mai dogon zango na Kwana Casa’in wanda tashar Arewa24 suke haskawa,Safiya Yusuf ta koma waka kamar yadda muka baku labari a kwanakin baya, jarumar dai ta gudanar da wasan Sallah wanda ya sami halartar manyan mutane wanda ba’a taba tsammani ba.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!