Labaran Kannywood

Sadiya Haruna Ta Gama Kwancewa Maryam Yahaya Zani A Kasuwa,Tonon Silili Kalli Fa

Tsohuwar Jaruma a masana’antar shirya finafinai na Hausa ta Kannywood Sadiya Haruna ta fito ta bayyana dalilan ta na fadawa Jaruma Maryam Yahaya gaskiya akan rashin lafiyar ta,tun a karon farko data bata shawara ta bayyana yadda mutane suke fadin cewa ai jaruma Maryam din zata raina Sadiya Haruna.

Akace tafi dai dadi daga bakin mai ita,zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇

https://youtu.be/Bk9SuRpjGCQ

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!