Umar M Shareef
Sabuwar Wakar Umar M Shareef – La Ilaha Illallah
Fitaccen mawakin nan kuma jarumi acikin finafinan Hausa,wato Umar M Shareef ya saki sabuwar wakar shi kusan zamu iya cewa ta yabo,zaku iya kallon cikakken bidiyon wakar ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇
Www.labarai.com.ng