Hausa songs
Sabuwar Wakar Naziru Sarkin Waka ‘ Mu Chanja Chanji’

Sabuwar wakar gamayyar manyan mawakan Kannywood,Naziru M Ahmad Wanda wasu sukafi sani da Naziru Sarkin Waka tare da Ali Jita da dai sauran mawakan,zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa ๐๐๐
Www.labarai.com.ng