Labaran Kannywood
Sabuwar Wakar Kawu Dan Sarki – Ya Raye Amarya 2022

Sabuwar wakar fasihin mawakin nan wanda ake yayi a wannan lokacin mai suna Kawu Dan Sarki wanda ya rera wakokin nan irin su Sanadinki Ne da kuma Ingallo da dai sauran su.
A yau ma dai ya saki wata Zazzafar wakar wadda yayiwa Amare harma da wadanda ba Amare din ba.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasan;