#HamisuBreaker
Sabuwar wakar Hamisu Breaker ‘Dan Dako’ data girgiza Kannywood a shekarar 2022

Fitaccen mawakin nan da duniya ke yayi Hamisu Breaker ya saki sabon bidiyon shi wanda wanda ya jima da sakin ainihin wakar a cikin Album dinshi daya fitar a shekarar 2021 na ‘Alkhairi Ep’.
Wakar mai suna Dan Dako ta hada da shahararrun mutane ko kuma muce jarumai aciki,wadanda suka fito a cikin wakar sun hada da;
- Hamisu Breaker
- Ado Gwanja
- Ali Nuhu
- Aisha Izzar So
Bigshow da dai sauransu.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon wakar Dan Dako din ta Hamisu Breaker 2022 anan kasa 👇👇👇👇