Labaran Kannywood
Sabuwar Salma Ta Kwana Casa’in Ta Nuna Wasu Alamomi
Kamar yadda kuka sani kowa ya kwana da sanin an sauya Jaruma Maryuda Yusuf daga cikin shirin nan mai dogon zango na Kwana Casa’in,an sauya jarumar ne da wata matashiyar mawakiyar Hausa Hiphop wato princess Mufida,kwatsam sai tsofaffun hotunan jarumar suke ta yawo a shafukan sada zumunta musamman na Facebook,an gano jarumar ne a cikin wata shiga wadda ta sabawa Al’adar Malam Bahaushe.
Haka dai yau kuma aka gano jarumar a shafin ta na TikTok tana wani abu wanda wasu suke ganin shima dai ba halayyar ne mai kyau ta Malam Bahaushe ba.
Ba tare da bata lokaci ba zamu kawo muku bidiyon anan kasa,shin mene ra’ayin ku akan sabuwar Salmar?
Www.labarai.com.ng