Turanci Asaukake

Sabon shafin koyan Turanci

Mu Koyi Turanci Asaukake part 1 Kukasance tare da Arewaaga.blogspot.com akoda yaushe domin koyo harma da koyarwa. Ga kalmomi masu muhimmanci da duk wani wanda yakeson koyan Turanci kokuma ya inganta Turancinsa yakamata ya sani: 1-female: mace 2-early: sammako 2-when: yaushe 3-like: kamar 4-accept: karbar abu kamar uzuri 5-conversation: tattaunawa 6-plough: fartanya 7-store: dakin ajiye-ajiye 8-faithful: mai imani 9-school: makaranta 10-schools: makarantu 11-invitation: gayyata 12-city: birni 13-male: namiji 14-once: sau daya 15-sick: mara lafiya 16-patient: mara lafiya 17-farmer: manomi 18-farm: gona 19-evening: yamma 20-mosque: masallaci 21-ruler: rula ta zane 22-walk: tafiya 23-factory: ma’aikata 24-kichen: dakin girki 25-with: tare da 26-teacher: malami 27-single: tilo 28-chair: kujera 29-place: guri 30-who: waye Ku cigaba da ziyartar wannan shafin domin koyon turanci harma da kimiya ahausa wato “Science”. Mungode sosai!

Www.labarai.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!