#HamisuBreaker
Sabon Bidiyon Wakar Hamisu Breaker – So Gaskiya Ne Ft Aisha Izzar So

Sabuwar Wakar Hamisu Breaker wadda aka dauki bidiyon ta a shagon nan na kayan Kawa dake Kano mai suna Shoprite. A cikin wakar jarumai kamar haka sun fito a ciki wadanda sun hada da jaruma Aisha Izzar So da kuma fitacciyar jarumar nan Amal Umar.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa.