Labaran Kannywood
Sabbin Hotunan Jaruma Rahama Sadau daga Kasar Turkey Cikin Yanayi na Nishadi a Yawon bude ido da taje

Sabbin Hotunan Jaruma Rahama Sadau daga Kasar Turkey Cikin Yanayi na Nishadi a Yawon bude ido da taje
Fitacciyar Jarumar Kannywood Rahama Ibrahim da akafi sani da rahama Sadau ta wallafa wasu Sabbin Hotunan ta daga Birnin Istanbul na Kasar Turkey a wani Yawon bude ido da taje.
Hotunan Sun Matuka Daukar Hankalin Mutane ganin Yadda jarumar take cikin yanayi na Nishadi.