Videos

Sa Ido Official Video by DJ AB

Fitaccen mawakin gambarar nan wadda aka fi sani da Hausa Hip-hop,DJ AB ya saki sabon bidiyon wakar shi wadda ya saki a cikin jerin gwanon album dinshi mai suna Your Fav (Sa Ido).

Mawakin yayi wani irin salo da ba’a taba yin shi ba yayin da yayi shiga irin ta sarakunan Misira (Fir’auna/pharaohs).

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa ko kuma kuyi downloading.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!