Labaran Kannywood
Riko Da Addini Da ‘Yan Fim Din Hausa Suke Da Shi Ne Ya Jawo Hankali Na Ga Shiga Harkar Fim, Cewar Zainab Sambisa

Riko Da Addini Da ‘Yan Fim Din Hausa Suke Da Shi Ne Ya Jawo Hankali Na Ga Shiga Harkar Fim, Cewar Zainab Sambisa
Jarumar Kannywood Zainab Sambisa ta bayyana cewa abinda yaja hankalin ta harta shiga Masana’antar Kannywood shine irin Rokon addini da jaruman Kannywood suke dashi shine yaja hankalin ta harta fara itama.
Jaruma Zainab Sambisa, ta kuma yi karin haske kan gaskiyar alakarta da jaruma Rakiya Moussa Poussi kamar yadda za ku gani a wannan tattaunawar.