Uncategorized

Rikicin Malamai Kan Halaccin Jin Waka A Musulunci ~ Dr Sani Umar Rijiyar Lemo Yayi Raddi Mai Zafi

 Rikicin Malamai Kan Halaccin Jin Waka A Musulunci ~ Dr Sani Umar Rijiyar Lemo Yayi Raddi Mai Zafi 

Rikicin Malamai akan halalcin jin waka

Daman kamar yadda kowa ya sani cewa ba’a yanzu ne kadai aka taba taso da rigima ko kuma muce rikici kan irin wannan Fatawar na akan sauraron Wakoki.

Wasu Malama da dama sukan haramta ta a yayin da wasu kuma suke ganin in har babu kida a cikin ta ta halalta.

Sai kuma kwatsam bayan Sheikh Ibrahim Kalil ya bayyana fatawa akan halarcin jin waka,sai aka gano Dr Sani Umar Rijiyar Lemo shima yayi Raddi akan fatawar malam Ibrahim Kalil din.

Sai dai har yanzu kan mutane ya rarrabu shin wanne zasu bi halalcin nata ko kuma haram Cin nata.

Ga dai bidiyon malam guda biyu anan kasa mun bar muku alkalanci👇👇👇Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!