Labaran Kannywood

Rikici Ya Barke Tsakanin Mai Shadda Da Umar M Shareef Bayan Auren Hassana Muhammad

Fada ya kaure a tsakanin jarumi kuma mawaki Umar M Shareef tare da furodusa Abubakar Bashir Mai Shadda bayan auren Jaruma Hassana Muhammad.

Sanin kowa ne daman tun ranar bikin Mai Shadda da Hassana angano mutane suna yin wata raha ta nuna cewa mawaki Umar M Shareef shine besty din Amarya Hassana.

To anan ma dai abunda ya faru kenan amma wannan tsakanin su suke yin wasan rahar.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇👇

https://youtu.be/_SvF1bnveR4

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!