Labaran Kannywood

Rigima Kan Videon Tsaraici,Sadiya Haruna Tayi Barazanar Tona Asirin Muneerat Abdulsalam Yanzu-Yanzu

 Rigima Kan Videon Tsaraici,Sadiya Haruna Tayi Barazanar Tona Asirin Muneerat Abdulsalam Yanzu-Yanzu 

Wata Sabuwa inji Dan Daudu!

Rigima ta kaure a Tsakanin manyan masu fada aji a shafukan sada zumunta na TikTok, Instagram da kuma YouTube,wadannan ba kowa bane ba face; Sadiya Haruna,Muneerat Abdulsalam da kuma Teema Makamashi.

Da farko Sadiya Haruna ce ta bayyana cewa wani Alhaji ya kawo mata korafi cewa wata jaruma a masana’antar Kannywood tayi masa bidiyon tsirara tace zata saki idan har bai bata wasu makudan kudade ba,ita kuwa ana ta  fadin tace taci mutuncin wadda take zargi da yin hakan domin kuwa bata isa koda ace akwai bidiyon da take kuri dashi ba ta saki.


Haka dai taci gaba da bayyana cikakken bayani amma sai dai bata ambaci suna ba.

Sai kwatsam aka gano wannan wadda tayi fice a sahar YouTube wajen koya mu’amalar Aure wato Muneerat Abdulsalam ta tsargu kuma tuni ta fara ambatan sunaye ba kamar na yadda Sadiya Haruna da Teema Makamashi da Fati Aslo sukayi ba.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon wannan takaddamar ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa,mun bar muku kuyi Alkalanci 👇👇👇


Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!