Rigar So Video Lilin Baba
Rigar So Official Video Sabuwar Wakar Ummi Rahab Da Lilin Baba
Bidiyon wakar sabon mawakin nan da ake yayi musamman a shafin YouTube da Kuma TikTok wato Lilin Baba.
Lilin Baba ba mawaki ne kadai ba yana gudanar da fim dinsa Mai suna Wuff a sashin YouTube Wanda akwai jarumai irinsu Ummi Rahab,Ali Nuhu da sauransu.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇
Www.labarai.com.ng