Labaran Kannywood

Rawar Jaruma Momme Gombe Ta Girgiza Kannywood Baki Daya,Kalli Fa

 Babbar jaruma a masana’antar Kannywood kuma jigo wadda take kan bawa masana’antar gudunmawa, jarumar tana daya daga cikin jaruman Kannywood wanda suka shiga da kafar dama domin kuwa yanzu haka jarumar ta mallaki abubuwan rayuwa wanda ada bata dasu kamar abun hawa,Gida da dai sauran su.

Jarumar ta saki wani bidiyon ta wanda wasu suke ganin hakan kamar a matsayin talla ta kanta takeyi.

Ba tare da bata lokaci ba, zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!