Labarai
Rashin Ganin Naziru Sarkin Waka Ne Ya Saka Zan Saida Kaina Cewar Yaron Da Yayi Ikirarin Siyar Da Kanshi
Kamar yadda muka labarta muku a kwankin baya,wani matashi yana yawo a cikin jahar Kano ya neman wanda zai siyeshi akan farashin Naira Miliyan Ashirin.
Ga dai cikakken bayanin anan,zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa ๐๐๐
Www.labarai.com.ng