Music

Rarara – Gawuna ya kada Abba official Audio

Mawakin siyasar nan Dauda Kahutu Rarara ya saki sabuwar waka mai suna Gawuna ya kada Abba bayan hukuncin da kotu ta dauka a shekaran jiya.

Masoyan mawakin da Nasiru Yusuf Gawuna zasu ji dadin wakar kwarai da gaske,zaku iya dakko ta ko kuma kallon bidiyon anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Download Audio 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!