Rahama Sadau
Rahama Sadau Ta Dawo Gida Najeriya Yanzu-Yanzu
A Yanzu-Yanzu ne labari yake shigo mana cewa,Jaruma Rahama Sadau ta dawo gida Najeriya bayan watannin datayi a kasar India,idan baku manta ba jarumar ta wallafa wasu hotunanta tare da indiyawa a lokacin da suke daukar wani shahararren fim mai suna Khuda Haafiz,Wanda jarumar da Kanta ta taka leda acikin Shirin.
Yanzu haka jarumar ta dira a kasa Najeriya,bayan aikin dayaje yi a kasar indiyan.
Www.labarai.com.ng