Rahama Sadau #RahamaSadau
Rahama Sadau Cikin Wata Iriyar Shiga – Labarai.com.ng
Zafafan Hotunan Jaruma Rahama Sadau cikin wata nau’in shiga,hotunan sun jawo kace nace kamar yadda aka saba yiwa jarumar.
Rahama din ta wallafa hotunan ne a yau Litinin 25 ga watan oktoba a shafinta na Instagram.
Www.labarai.com.ng