LABARINA
Presdo Ya Bayyana Shima Yana Shirin Barin Fim Din LABARINA Yanzu-Yanzu Saboda Sumayya

Fitaccen jarumi a masana’antar shirya finafinai na Hausa Kannywood wanda Asalin sunan shi Isah Feruskhan ya bayyana wasu abubuwa game dashi da kuma shirin daya dada daga shi aka sanshi a Duniya wato wannan shirin mai dogon zango na LABARINA.
Jarumin ya bayyana wasu bayanai da yake son duk wani masoyin Shirin LABARINA ya ji kuma ya saurara da kunnen basira.
Ya bayyana hakan ne a wata hira da akayi dashi a wani gidan Talabijin na yanar gizo wato YouTube.
BA tare da bata lokaci ba,zaku iya kallon cikakkiyar hirar da akayi dashi anan 👇👇👇
[email protected]
[email protected]
Wai miyasa wannan fim din yake takawu matsala bayan yazo kusan karshe saira kawai kakarar dashi tonda matsala jaruman kebaka