Aisha Buhari Vs Pantami

“Pantami Kaji Tsoron Allah Ka Fadawa Al-umma Gaskiyar Abunda Yake Faruwa” Inji Aisha Buhari

Aisha Buhari tayi wani batu daya dauki hankulan “Yan Najeriya,a jiya ne Lahadi 12 ga watan Satunba,Aisha Buhari ta wallafa wani bidiyon karatun Dr Isah Ali Pantami yana kuna akan tsoron Allah.

A kasan bidiyon Aisha Buhari tace kamar haka ” Tunatarwa, A cire tsoro a fadi gaskiya”

Haka zalika matar shugaba Buhari din t Kara dora wani bidiyon Kuma dai a yau 13 ga watan Satunba,duk tana yiwa Shehin Malamin Pantami tunatarwa ya fadawa Buharin gaskiya kamar yadda yake fadawa Shuwagabanni gaskiya a baya.
Ga hoton abunda Aisha Buharin ta wallafa kamar haka:

Www.labarai.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!