Labaran Kannywood

Nuhu Abdullahi Tare Da Matarshi Suna Shakatawa (Mahmud LABARINA) ~ Labarai.com.ng

Fitaccen jarumi a masana’antar Kannywood Nuhu Abdullahi wanda ya fito a role din Mahmud acikin shirin nan mai farin jini kuma mai dogon zango na LABARINA SERIES Wanda kamfanin Saira Movies suke shiryawa.

Jarumi Nuhu Abdullahi yana daya daga cikin jaruman Kannywood wanda suka taka Muhimmiyar Rawa a Shekarar 2021 da muke bankwana da ita,domin kuwa a cikin shekarar ne Allah ya bashi ikon yin WUF da sahibar zuciyar shi wato Matarshi.

Jarumi Nuhu Abdullahi tare da matarshi suna nishadi

 

 

Sai dai tun bayan da jarumin ya wallafa hotuna da bidiyon shi tare da matar tashi abun ya zama abun magana,a inda wasu suke ganin hakan sam bai dace ba,wasu kuma suna ganin hakan shine yafi dacewa.

Haka dai mutane sukaci gaba da bayyana ra’ayoyin su mabambanta.

Domin yin Alkalanci zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!