Uncategorized
[Noun] Bayani akan Noun da ire-irensa
Kalmomin “Noun” da ya kamata kasani Da farko dai shi “Noun” shi ake kira da suna ayaran Hausa,Suna ya hada da sunan mutane,dabbobi,gurare ko kuma abubuwa. Ga misalan “Noun” din da ma’anar kalmomin guda goma: 1. House: Gida 2. Horse: Doki 3. Bucket: Botiki 4. Pot: Tukunya 5. Sack: Buhu 6. Mat: Tabarma 7. Shoe: Takalmi 8. Door: Kofa 9. Window: Taga 10. Chair: Kujera. In har kaji dadin wannan darasin,to don Allah ka tura izuwa WhatsApp ko kuma Facebook. Mungode. Darasinmu na gaba zamuyi ne akan ire-iren Noun din.
Www.labarai.com.ng