Uncategorized

Nigeria ta doke ƙasar Masar da ci daya da nema.

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Super Eagle, Nigeria ta doke ƙasar Egypt/Misra da ci ɗaya da nema.

Ɗan wasan Nigeria Kelechi Iheanacho shine ya zura ƙwallon bayan mintuna 30 da take wasan. A yanzu dai Nigeria ce zata ɗare kan teburi da maki 3, yayinda ƙasar Masar bata da maki ko ɗaya a wasan da ake bugawa na gasar cin kofin nahiyar Afrika da take gudana a ƙasar Kamaru.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!