Labarai/Addini
Ni ba Malami bane amma babu wanda ya isa ya kirani jahili cewar Pantami

Fitaccen malamin nan kuma Ministan Sadarwa da tattalin arziki,Malam Dr Isah Ali Ibrahim Pantami ya bayyana a wani fefen bidiyo dake yawo a shafukan sada zumunta musamman ma YouTube,Malamin yace mutanen kasar da yayi aiki dasu ko kuma ya kai ziyara ansha bashi kyautar damar zama dan kasa amma duka yaki yarda yafi son zaman shi a Najeriya domin ganin an samu cigaba da kuma gyaran kasa.
Sai dai tun bayan da bidiyon yake lekawa ko ina tuni dai mutane da dama suke ganin to shin Malam yana nufin zai ita fitowa takara kenan tunda ya gujewa irin damarmakin da aka bashi na zama dan wani kasa
Kada dai mu cika ku da surutu,zaku iya kallon cikakken bidiyon Malamin anan kasa 👇👇👇👇