Labarai
Nayi farin cikin sake karbar Addinin Musulunci bayan shekaru 50 dana shiga duniya.

Nayi farin cikin sake karbar Addinin Musulunci bayan shekaru 56 dana shiga duniya.
Wani Mutum Kenan Wanda ake kira da Malam Sha’aibu dan asalin kauyen Tsauni a karamar hukumar Tudun Wada da aka dawo dashi gida Kano daga jihar Benue.
An bayyana cewa Mutumin yabar gida tun lokacin Yakin biafra da akayi amma be dawo gida na har tsawon Shekaru Hamsin, wanda a karshe dai yan uwansa sukaje jar jahar Benue suka dawo dashi bayan ma ya riga yabar Addinin Musulunci.
Daga Aminu Abdullahi Ibrahim