Labaran Kannywood
Nayi dana sanin shiga fim cewar Kyauta Dillaliya ta shirin Dadin kowa

Fati Nayo Fulanin Asali wadda akafi sani da Kyauta Dillaliya a shirin fim mai dogon zango na Dadin kowa ta bayyana nadamar ta akan shiga fim.
Jarumar tace kowa yana musu kallon mutanan banza da ƴaƴan su da jikokin su,haka dai bayan bayyana hakan da tayi mutane wasu na yabon ta,yayin da wasu suke sukar ta akan maganar tata bata bada ma’ana ba baki daya.
Ga bidiyon kamar yadda ta wallafa a shafin ta na Tiktok a jiya.