Labaran Kannywood

Nayi Burin Auren Nana Izzar So A Gaske ~ Tsohon Mijin Momme Gombe Adam Fasaha

 

Fitaccen mawaki kuma jarumi a cikin masana’antar Kannywood Adam Fasaha ya bayyana cewa zai so ace batun yadda maganar auren su ta karade ko Ina zaiyi burin yaga haka ya kasance a zahiri.

Adam Fasaha din ya bayyana hakan ne a wata hirar Sirri da akayi dashi a Tashar Tsakar Gida tare da Umar Mai Sanyi.
An tambayi Jarumin ne cikin sautin murya shima ya bada Amsoshi cikin hakan,sai dai mutane da dama suna cewa ba karamin dacewa sukayi ba.
Zaku iya kallon cikakkiyar hirar ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!